iqna

IQNA

hada kai
Beirut (IQNA) Wata makauniya 'yar kasar Labanon da ta haddace dukkan kur'ani mai tsarki ta ce tana fatan za ta iya isar da sako na mutumtaka da na wannan littafi na Ubangiji a tsakanin al'umma ta hanyar fadada iliminta na kur'ani.
Lambar Labari: 3490256    Ranar Watsawa : 2023/12/04

Amsar Al-Azhar ga wasikar Ayatullah Arafi:
Alkahira (IQNA) A a cikin amsar da Sheikh Al-Azhar ya aike wa wasikar daraktan makarantun hauza na kasar Iran, ya bayyana fatansa na cin mutuncin kur'ani mai tsarki da aka yi a baya-bayan nan a kasashen yammacin turai zai zama abin karfafa hadin kan kalmar musulmi da kuma matsayinsu na fuskantar kalubale.
Lambar Labari: 3489572    Ranar Watsawa : 2023/08/01

Tehran (IQNA) Ta hanyar rarraba dubban kwafin kur'ani mai tsarki, da kafa cibiyar malaman Afirka da kuma gina masallatai da dama a kasashen Afirka, gwamnatin Moroko ta gudanar da ayyuka masu yawa na addinin musulunci a yankin bakar fata a cikin 'yan shekarun da suka gabata.
Lambar Labari: 3488467    Ranar Watsawa : 2023/01/08

Shugaban Kungiyar Malaman Musulunci ta Aljeriya:
Tehran (IQNA) Abdul Razzaq Ghassum shugaban kungiyar malaman musulmi ta kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wajibi ne mu musulmi mu hada kai wajen goyon bayan Qudus da masallacin Al-Aqsa da tsayin daka, kuma wannan lamari alama ce ta hadin kai da amincin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3488005    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Cyril Ramafoza ya ce kungiyoyi irin su ISIS da suka kai hari a kasashen Afirka irin su Mozambik da Uganda, za su iya isa Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3486600    Ranar Watsawa : 2021/11/24

A yau ne aka bude babban taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar masana daga kasashe 100 na duniya.
Lambar Labari: 3483147    Ranar Watsawa : 2018/11/24